Wednesday, 11 April 2018

Dangote ya cika shekaru 61: Kalli yanda yayi murna

Yanda hamshakin attajirin Afrikan Aliko Dangote yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi jiya, inda ya cika shekaru sittin da daya da haihuwa, an shirya mishi kek kala-kala dan murnar zagayowar wannan rana, wani kek din an yishi da siffar masallaci wani an yishi da siffar motar daukar kaya gasu nan dai.


Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment