Monday, 16 April 2018

Fadakarwa akan mutuwa daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

INA BANBANCIN YAKE?

INA MALAMI INA JAHILI? 
INA MAI KUDI INA TALAKA? 
INA MAI MULKI INA WANDA AKE MULKA? 
INA MACE INA NAMIJI? 
INA SAURAYI INA BUDURWA? 
INA MAI DAA INA MAI SABO ?
INA SARKI INA BAFADE?


INA ALHAJI INA HAJIYA?
ALLAH BA BAMU CIKAWA DA IMANI

No comments:

Post a Comment