Monday, 23 April 2018

Gwamnan jihar Kebbi ya ce ba matarshi, A'isha ce First Lady ba, dayar matarshi, Zainab ce,

Gwamnan jihar Kebbi Abubakar Atiku Bagudu ya jawo hankalin shafin jaridar Daily Trust bayan da suka bayyana dayar matarshi, A'isha da 'First Lady' inda yace su gyara labarin ba itace 'First Lady' ba dayar matarshi, Zainab ce 'First Lady' a hukumance.


Batun ya dauki hankulan jama'a

No comments:

Post a Comment