Sunday, 1 April 2018

Gwamnan Kebbi Ya Jagoranci Aikin Tsaftace Mahalli

Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu Ya Ziyarci Unguwar Shiyar Sarakuna Domin Ganin Yadda Tsabtace Muhalli Ke Tafiya, Inda Bayan Ya Gama Jawabi  Gwamnan Ya Duka Dakansa Yana Aiki Domin Nuna Kulawa Ga Al'ummarsa.rariya.

No comments:

Post a Comment