Monday, 2 April 2018

Halima Atete ta zama jakadiyar wani kamfanin sayar da kayan kwalliya na mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta zama jakadiyar wani shagon sayar da kayan kwalliya na mata, me suna D.B.G.S Global, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment