Saturday, 14 April 2018

Hanan Buhari ta shiryawa Yusuf Buhari bikin nuna hotuna

'Yar uwar Yusuf Buhari, Hanan  Buhari ta shiryamai wani kwaryakwaryan bikin nuna hotunan zanen namun daji, Yusuf dai yana son hotunan namun daji shi yasa 'yar uwar tashi ta shiryamai wadannan hotunan, kamar yanda Zahara ta bayyana.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment