Sunday, 8 April 2018

Hassan Giggs da matarshi Muhibbat Abdulsalam

Mata da miji masu bayar da umarni da shirya fina-finan Hausa, Hassan Giggs da matarshi Muhibbat Abdulsalam kenan a wannan hoton nasu da suka dauka gurin wani shakatawa da suka ziyarta, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment