Wednesday, 11 April 2018

Hazikar daliba, Rahama ta kammala karatu da digiri me daraja ta daya daga jamiar Bayero

Wata hazikar daliba kenan me suna Rahama Habibu Rabi'u da ta kammala karatun Digiri daga jami'ar Bayero dake Kano da digiri me dara ta daya da kuma maki mafi yawa, muna mata fatan Alheri da fatan Allah ya sanyawa karatun nata Albarka.No comments:

Post a Comment