Friday, 6 April 2018

Hoton Sadik Sani Sadik da Maryam Yahaya da ya kayatar

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan tare da abokiyar aikinshi, Maryam Yahaya a wannan hoton nasu inda suke gurin wani shagali, hoton ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment