Monday, 2 April 2018

Hotuna daga liyafar cin abincin dare ta bikin Sa'adiya Adam

Hotuna kenan daga liyafar cin abincin dare da aka shirya ta bikin tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam da Angonta, abokai, 'yan uwa sun taru inda suka tayasu murna, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya.


Ibrahim Shahrukhan ne yayi musu M. C..
A'isha Musa tare da Marya kenan a wannan hoton nasu da ya kayatar. Fati Washa da A'isha Musa kenan a hotuna  kasa lokacin da suke shirin tafiya gurin shagalinNo comments:

Post a Comment