Thursday, 5 April 2018

Hotuna kayatattun masallatai daga kasashen Duniya daban-daban

Anan wasu hotunan kayatattun masallataine daga kasashe daban-daban na Duniya da kafar watsa labarai ta Aljaeera ta tattaro, wannan hoton na sama wani masallacine da aka ginda da kasa amma yanayin ginin na da kayatarwa a can kasar Mali.


Wannan kuma wani masallacine dake can kasar China.
Wannan wani masallacine dake Birnin Dhaka na kasar Bangladesh.
Wannan wani masallacine dake kasar Jamus.
Wannan wani masallacine a binin Istanbul na kasar Turkiyya.
Wannan wani masallacine a Maldives.
Wannan wani masallacine a Shiraz kasar Iran.


No comments:

Post a Comment