Saturday, 14 April 2018

Hotunan MC Tagwaye cikin jallabiya

Tauraron me wasan barkwanci ta hanyar kwaikwayar shugaba Buhari, MC Tagwaye kenan cikin jallabiya da rawani a wadannan hotunan nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment