Friday, 13 April 2018

Hotunan yanda aikin gadar Seconda Niger Bridge ke gudana

Gadar Second Niger Bridge dake garin Onitsha na jihar Anambra da gwamnatin tarayya ke ginawa kenan, an cimma fiye da kashi arba'in da hudu na aikin gadar, kamar yanda fadar shugaban kasa ta bayyana.


Wadannan hotunane daga yanda ayyukan ginin gadar ke gudana.No comments:

Post a Comment