Sunday, 15 April 2018

Hotunan yanda aka baiwa Hajiya A'isha Buhari gwarzuwar shekara ta jaridar Vanguard

Diyar uwargidan shugaban kasa, Halima Sharif kenan a lokacin da ta wakilci mahaifiyarta, Hajiya A'Isha Buhari wajan karbar lambar karramawa ta gwarzuwar shekara ta jaridar Vanguard da aka bata a daren jiya a otal din Eko dake birnin Legas.Muna tayata murna.


No comments:

Post a Comment