Wednesday, 4 April 2018

Hukumar hana fasa kwauri ta yi sabbin kaya

Hukumar hana fasa kwauri ta kasa, Nigeria Customs  Service sun bayyana sabon kayan aikinsu, a wadannan hotunan wasu ne daga cikin ma'aikatan hukumar suke sanye da sabbin kayan, sun kayatar.No comments:

Post a Comment