Wednesday, 4 April 2018

IBB da Obasanjo sun goyi bayan matasa su fito a dama dasu a harkar siyasa

Tsaffin shuwagabannin kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB da Olusegun Obasanjo kenan a wadannan hotunan inda suke goyon bayan kungiyar matasa dake son karbar ragamar shugabancin kasarnan a zaben shekarar 2019 idan Allah ya kaimu.Shuwagabannin sun bayyana cewa duk matashin da ya fito neman shugabanci a zaben me zuwa za'a bashi damar yin takara.

No comments:

Post a Comment