Monday, 9 April 2018

Ibrahim Maishinku sa yasamu karuwar da Namiji

Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku ya samu karuwar da Namiji, muna tayashi murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.

No comments:

Post a Comment