Pages

Thursday 19 April 2018

Idris Ajimobi yayi murnar cika shekaru 30

A jiyane Idris Ajimobi mijin Fatima Abdullahi Umar Ganduje, ya cika shekaru talatin da haihuwa, 'yan uwa da abokan arziki sun shirya mishi liyafa dan tayashi murna da wannan rana ta zagayowar ranar haihuwarshi.



Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment