Friday, 13 April 2018

'Ka kyaleni: Na samu wani sabon saurayi>>Maryam Gidado ta gayawa wani saurayinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta bayyanawa wani wanda ga dukkan alamu tsohon saurayintane, duk da bata bayyana ko wanene ba, cewa, 'bana son ganin ka a rayuwata, yanzu ina soyayya da wani (mutum) na musamman.Maryam ta bayyana hakane a dandalinta na sada zumunta da muhaqara inda mutane suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi.

No comments:

Post a Comment