Friday, 6 April 2018

Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka

Diyar attajirin dan kasuwa, Adama Indimi kenan a gurin wani shagali na haduwa da mutane da aka shirya inda take tare da tauraron fina-finan Kasar Amurka, John Boyega wanda ya fito a fim din Star Wars da wasu sauran fitattun fina-finai.Adama ta nuna farin cikin haduwa dashi.

No comments:

Post a Comment