Sunday, 8 April 2018

Kalli dandazon jama'ar da suka taru a taron PDP na jihar Katsina

Dandazon mutanen da suka taru a taron jam'iyyar PDP na yankin Arewa maso yamma kenan da akayi jiya a jihar Katsina, yawan mutanen da suka taru sun baiwa jama'a mamaki musamman ganin cewa mahaifar shugaban kasace kuma da tunanin cewa PDP ta durkushe.
No comments:

Post a Comment