Saturday, 14 April 2018

Kalli dawakan da aka baiwa sarkin Kano kyauta daga kasar Nijar

Wadannan hotunan dawakan da sarkin musulmi na Doso dake Jamhuniyar Nijar ya baiwa me martaba, Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a ziyarar da ya kai kasar kamar yanda Sani Maikatanga ya ruwaito.Dawakan sunsha ado sosai, abin gwanin ban sha'awa.

No comments:

Post a Comment