Tuesday, 17 April 2018

Kalli gidan kasa da na'urar sanyaya daki

Wannan wani gidan kasane dake da na'urar sanyaya daki dake garin Benin na jihar Edo, gidan ya dauki hankulan mutane sosai a dandulan sada zumunta da muhawara.No comments:

Post a Comment