Tuesday, 3 April 2018

Kalli gwamna Ganduje ya dauki kwanon Siminti a kanshi

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan ya dauki kwanon siminti a kanshi yayin da ya kai ziyarar aiki karamar hukumar Danbatta dake jihar ta Kanon, abin ya dauki hankulan mutane.
No comments:

Post a Comment