Tuesday, 3 April 2018

Kalli hoton Muhammad Indimi tare da marigayiya Winnie Mandela

Attajirin dan kasuwar Najeriya, Muhammad Indimi tare da marigayiya Winnie Mandela, matar tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu kuma me fafutukar kwatarwa bakar fata 'yancinsu wadda ta mutu jiya tana da shekaru tamanin da daya.

No comments:

Post a Comment