Wednesday, 4 April 2018

Kalli hoton Sanata Ali Wakili da Mustafa Bukar zaune guri daya a gun wani taro

Marigayi Sanata Ali Wakili kenan da ya rasu watan da ya gabata tare da Marigayi Sanata Mustafa Bukar da ya rasu yau, a gurin wani taro da suka halarta kuma suka zauna a guri daya, muna fatan Allah ya jikansu yakai Rahama kaburburansu.

No comments:

Post a Comment