Thursday, 5 April 2018

Kalli hotunan Abdulmumini Jibril da matarshi cikin fara'a yayin da suka halarci gurin wani shagali

Dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibril kenan da matarshi a wadannan hotunan nasu da suka kayatar yayin da suka halarci gurin washi shagali da akayi a babban birnin tarayayya Abuja, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment