Friday, 13 April 2018

Kalli hotunan Dangote a da da yanzu

Attajirin dan kasuwar Afrika, Alhaji Aliko Dangote kenan a wadannan hothnan nashi na da dana yanzu, kwanannan yayi bikin cikarshi shekaru sittin da daya da haihuwa, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment