Thursday, 12 April 2018

Kalli kayataccen dakin zaman Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wannan hoton nashi inda ya nuna kayataccen dakin zamanshi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment