Saturday, 14 April 2018

Kalli kayataccen hoton Zaharaddin Sani da Aina'u Ade

Taurarin fina-finan Hausa, Zaharaddin Sani Owner kenan tare da Aina'u Ade, Laila a wannan hoton nasu daya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment