Monday, 2 April 2018

Kalli mahaifin General BMB rike da 'ya'yanshi

Matar tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan da mahaifinshi inda yake rike da 'ya'yanshi 'yan biyu, hoton nasu ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment