Friday, 6 April 2018

Kalli Malam Ibrahim Shekaru tare da matarshi

Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau kenan tare da daya daga cikin matanshi a wannan hoton da suka dauka suna cikin annashuwa, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment