Thursday, 5 April 2018

Kalli tituna da tashoshin jiragen kasa da gwamnatin shugaba Buhari ta gina a Abuja

Wadannan hotunane daga tashoshi da titunan jiragen kasa da gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta ida ginawa wada zasu rika zirga-zirga a cikin birnin tarayya Abuja, me baiwa shugaba Buharin shawara ta fannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa kwannan kananan jiragen kasa zasu fara aiki a birnin Abuja da sauwaka zirga-zirgar jama'a.

No comments:

Post a Comment