Wednesday, 11 April 2018

Kalli wani kayataccen hoton, Ali, Rukayya da Yakubu

Wannan wani kayataccen hoton taurarin fina-finan Hausa ne, Ali Nuhu, Sarki da Yakubu Muhammad da Rukayya Dawayya a tsakiyarsu kenan, sun sha kyau, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment