Monday, 9 April 2018

Kalli wani tsohon hoton iyalan shugaba Buhari

Wannan wani tsohon hoton iyalin shugaban kasa, Muhammadu Buharine, matarshi, Hajiya A'isha Buhari da 'ya'yansu, Yusuf Buhari da Zahara Buhari da Halima Buhari muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment