Tuesday, 3 April 2018

Kalli wannan hoton na gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan a wannan hoton a gurin wani aiki da ya ziyarta da mukarrabanshi suna tafiya a dudduke, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment