Monday, 16 April 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan garin Kano da aka dauka da dare

Kanon dabo Birni, me mata me mota, Tumbin giwa, jalla babbar Hausa, me Dala da gwauron Dutse, yaro ko dame kazo an fika, Hotunan garin Kano kenan masu kayatarwa da aka dauka cikin dare.
No comments:

Post a Comment