Tuesday, 3 April 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau tare da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau tare da 'yan uwanta a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka dauka a kasar Cyprus, sun kayatar.No comments:

Post a Comment