Friday, 13 April 2018

Kalli wata shu'umar Bishiya da taki saruwa a jihar Borno

Wadannan hotunan wata shu'umar Bishiyace dake jihar Borno da rahotanni suka bayyana cewa an sha sareta amma tana komawa yanda take, a wannan karin ma an saretane tana kwance, kawai aka wayi gari aka ga ta mike, shine jama'a suka taru suna kallon abin Al'ajabi.
No comments:

Post a Comment