Wednesday, 4 April 2018

Kalli yanda aka dafa wani kifi

Wannan wani shirgegen kifine da aka dafa dan liyafa a gurin wani shagalin biki da shahararren me daukar hoto, Sani Maikatanga ya halarta. Abin ya kayatar.

No comments:

Post a Comment