Saturday, 7 April 2018

Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki

Wani attajirin mutum ne da ya mutu a jihar Enugu dake kudancin Najeriya aka mai makara me siffar Zaki dan binneshi da ita, lamarin dai ya dauki hankulan mutane sosai inda da dama suka bayyana hakan da almubazzaranci.No comments:

Post a Comment