Saturday, 7 April 2018

Kalli yanda aka zamanantar da gasassar masara

Wannan irin yanda wani me sayar da gasassar masara yayimata leda ta musamman kenan yake sayar da ita a zamanance, abinda ya dauki hankulan mutane inda wasu suka yaba kuma abin ya birgesu, waau kuwa gani suke idan gasassar masara ta dade a ajiye bata dadi.

No comments:

Post a Comment