Wednesday, 4 April 2018

Kalli yanda ake shirya Rahama Sadau dan fitowa a wani shirin fim din turanci

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ake shiryata dan fitowa a cikin shirin MTVShuga, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment