Saturday, 21 April 2018

Kalli yanda akewa maza da mata da sukayi lalata bulala a kasar Indonesia

Hoton wasu daga cikin matan banza da maza da matan da basu da aure kenan a kasar Indonesia da aka tara mutane a gaban wani masallaci ake musu bulala kamar yanda addinin musulunci ya tana da saboda lalatar da sukayi.Aljazeera ta ruwaito cewa kasar dai ta dauki alkawarin cewa zata daina yin irin wannan hukunci a gaban jama'a amma har yanzu bata cika wannan alkawariba.

No comments:

Post a Comment