Sunday, 15 April 2018

Kalli yanda Amarya da mahaifinta ke bankwana cikin hawaye

A makon da ya gabatane muka ga wani hoto me daukar hankali na Amarya da mahaifinta lokacin da suke bankwana, wadannan ma wasu hotunan Amarya ne da mahaifinta da suke bankwana cikin hawaye lokacin da ake shirin tafiya da ita gidan mijinta.Sauran 'yan uwa ma dake gurin saida suka zubar da hawaye, kamar yanda wanda ya dauki hotunan, shahararren me daukar hoto, Sani MaiKatanga ya bayyana, yace shima saura kadan ya zubadda hawaye.

Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment