Saturday, 21 April 2018

Kalli yanda Ibrahin Sharukhan, da Ali Nuhu sukayi shigar Indiyawa

Tauraron fina-finan, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da jarumi, Ibrahim Sharukhan da amaryarshi a wadannan hotunan da sukayi shiga irinta Indiyawa, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment