Saturday, 7 April 2018

Kalli yanda masoyan Ali Nuhu ke rububin daukar hoto dashi

Yanda wasu masoya suke daukar hoto tare da tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a lokacin da ya shiga gurin nuna wani shirin fim a silman, muna mishi fatan Allah ya kara daukaka.


Kalli yanda bin ya kasance a wannan bidiyon.

No comments:

Post a Comment