Monday, 2 April 2018

Kalli yanda matar gwamnan jihar Legas ta gaishe da shugaba Buhari

Uwargidan gwamnan jihar Legas, Bolanle Ambode kenan ta durkusa kasa take gaishe da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a lokacin da ya kai ziyara jihar ta Legas a makon jiya. Hoton ya dauki hankulan mutane.

No comments:

Post a Comment