Thursday, 5 April 2018

Kalli yanda Sa'adiya Adam da Angonta suka yanka kek din bikinsu

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan da Angonta a wannan hoton inda suka yanka kayataccen kek din da aka musu lokacin shagalin bikinsu yayin da 'yan uwa da abokan arziki suka taru dan tayasu murna.


Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment