Friday, 6 April 2018

Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi

Wannan hoton wani Angone da Amaryarshi a gurin bikinsu da Angon ya zage yana cin abinci  da hannu, irin yanayin fuskar Amaryar da alama bataji dadin abinda ya faru ba, irin ya bayar da ita dinnan.


Hoton ya dauki hankula.

Saidai ko a gaskene kokuwa shirin fim ne shine be bayyana ba amma ya kayatar.

No comments:

Post a Comment